Hukumar binciken sararin samaniya ta Amurka NASA ta fitar da wani rahoto a ranar Alhamis da ta gabata a kan ko da gaske akwai baƙin halittu a sararin samaniya? Jama'a da yawa a duk faɗin duniya sun yi ...
Yankin na Sahel da ke nahiyar Afirka, shi ne "cibiyar ta'addanci ta duniya", kuma a karon farko yanzu shi ne "ke da fiye da rabi na yawan ayyukan da suka shafi ta ...