Kabilar was the poet during the Sangam period. Thanabalasingham explains more about Kabilar. Independent news and stories connecting you to life in Australia and Tamil-speaking Australians. Ease into ...
Yadda aka gudanar da bikin Kwate, wani biki na gargajiya na kabilar Bacama a jihar Adamawa wanda ake yi duk shekara. Bikin ya samo asali sama da shekaru dari biyu da suka gabata.
Duk da ci gaba da zamani ya kawo a fadin duniya tsawon shekaru, al'ummar Koma da ke jihar Adamawa a Najeriya na rike da daddiyar al'adarsu ta daura ganye a matsayin sutura ...