All
Search
Images
Videos
Shorts
Maps
News
More
Shopping
Flights
Travel
Notebook
Report an inappropriate content
Please select one of the options below.
Not Relevant
Offensive
Adult
Child Sexual Abuse
Hausa Film
Dafin So
Hausa Film
2022
Hausa Film
Labarina
Film Hausa
Dandali Soyeya
Film Hausa
Nigeria
Film Hausa
2021 Fanan
Hausa Film
Iya Daga Allah
Hausa Film
Sarauniya
Film Hausa
Kanenmijinane
Film Hausa
Ana Dara
Film Hausa
2019
Hausa Film
Ibro Kawajo
Hausa Film
2018
Film Hausa
Madadi
Film Hausa
Gwaska
Hausa Film
Angola
Film Hausa
Gundura
Hausa Film
Aicha Dan Kano
Film O Despertar Da
Lenda Francais
Amadeus Messa
Da Requiem Film
Length
All
Short (less than 5 minutes)
Medium (5-20 minutes)
Long (more than 20 minutes)
Date
All
Past 24 hours
Past week
Past month
Past year
Resolution
All
Lower than 360p
360p or higher
480p or higher
720p or higher
1080p or higher
Source
All
Dailymotion
Vimeo
Metacafe
Hulu
VEVO
Myspace
MTV
CBS
Fox
CNN
MSN
Price
All
Free
Paid
Clear filters
SafeSearch:
Moderate
Strict
Moderate (default)
Off
Filter
Hausa Film
Dafin So
Hausa Film
2022
Hausa Film
Labarina
Film Hausa
Dandali Soyeya
Film Hausa
Nigeria
Film Hausa
2021 Fanan
Hausa Film
Iya Daga Allah
Hausa Film
Sarauniya
Film Hausa
Kanenmijinane
Film Hausa
Ana Dara
Film Hausa
2019
Hausa Film
Ibro Kawajo
Hausa Film
2018
Film Hausa
Madadi
Film Hausa
Gwaska
Hausa Film
Angola
Film Hausa
Gundura
Hausa Film
Aicha Dan Kano
Film O Despertar Da
Lenda Francais
Amadeus Messa
Da Requiem Film
0:19
Malika Ko Ciki Ne Da Ke 🙆🤣 Hausa Film Drama #hausa #arewa #TV | Abbas Idris Mohammed
354.4K views
Jan 19, 2025
Facebook
Abbas Idris Mohammed
1:46
Ƴan Nijeriya, ciki har da Farfesa Isa Ali Pantami sun shawarci a karrama Nafisa Abdullahi Aminu, haziƙar ɗaliba da ta lashe gasar turanci ta duniya kamar yadda aka karrama ƴan wasan Super Falcons da The Tigres. | Daily Nigerian Hausa
138.7K views
9 months ago
Facebook
Daily Nigerian Hausa
7:32
Kowa ya guje ni saboda halin da nake ciki na baƙar wahala, mutane sun mata lokacin da nake tashe - Fati Karishma, tsohuwar jarumar Kannywood | RFI Hausa
445.1K views
5 months ago
Facebook
RFI Hausa
6:44
Shirin a faɗa a ciki da BBC ta yi da Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar, tare da haɗin gwiwa da gidauniyar MacArthur. | BBC Hausa
738.2K views
Jul 31, 2020
Facebook
BBC Hausa
2:06
Kun taɓa cin burodin da ke da 'cheese' a ciki? 🍞 Aisha Yasmin ce mai wannan haɗin inda za ta nuna mana yadda ake burodin yin naan mai ‘cheese’ a ciki da kuma lemun kwakwa da dabino. | BBC Hausa
10.3K views
Apr 9, 2024
Facebook
BBC Hausa
7:37
Duk halin da Kwankwaso ya ke ciki shi ya janyo wa kansa - Ali Baba Fagge Da gaske ne shi ya janyo wa kansa? | DC Hausa
21.8K views
3 months ago
Facebook
DC Hausa
0:11
BIDIYO: Yadda ɗaya daga cikin tashoshin da ke rarraba wutar lantarki a ciki da wajen birnin Kano ke ci da wuta a Unguwar Ɗan'agundi Kano. | Leadership Hausa
211 views
Mar 10, 2024
Facebook
Leadership Hausa
2:53
Kun iya haɗa burodi da kanku? 🍞 Kalli wani haɗin farfesun kayan ciki da burodi mai laushi da Chef Raja ta yi. 😋 | BBC Hausa
29.3K views
Mar 31, 2024
Facebook
BBC Hausa
0:52
Chidera ugwu likitan da yayi allurar zubar da ciki da tayi sanadiyyar rasa ran wata baiwar Allah…. #abis_fulani #kano #hausa #nigeria | Abis fulani
29K views
Jan 3, 2024
Facebook
Abis fulani
1:45
Shekaru uku ba tare da gudanar da bikin Maulidin Annabi Muhammad S.A.W a Omdurman da ke Khartoum a Sudan sakamakon yaƙi, a bana al’ummar yankin sun gudanar da bikincikin farin ciki da annashuwa sakamakon fara dawowar zaman lafiya. | RFI Hausa
138.3K views
8 months ago
Facebook
RFI Hausa
3:14
Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Umar ya jagoranci bikin nada sabbin Sarakunan Hausa a kasashen Turai ciki har da Jamus. An gudanar da bikin ne a fadar Sarkin Hausawan Turai da ke birnin Paris na Faransa a karshen mako. | DW Hausa
211.4K views
4 months ago
Facebook
DW Hausa
2:48
Mabiya darikar Tijjaniya, sun kammala Maulidin da ya samu halartar al'umma na ciki da wajen Najeriya. Sai dai bayan sanar da nada tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi na II a matsayin Khalifan darikar a Najeriya, wasu iyalan Sheikh Dahiru Usman Bauchi sun musanta nadin, kamar yadda wakilinmu Ma'awiyya Abubakar Sadiq ya bayyana a cikin wannan bidiyo. | DW Hausa
175.8K views
Mar 15, 2021
Facebook
DW Hausa
1:41
Hare-hare ta sama da Isra'ila ta kai Gaza da ya yi sanadin mutuwar mutane 100 dukda yarjejeniyar tsagaita wuta da ake ciki | RFI Hausa
109.9K views
6 months ago
Facebook
RFI Hausa
2:22
Bukukuwa da shagulgula na al’ada na kamun kifi a garin Argungu na jihar Kebbi ya gudana bayan shekaru 11 inda mutane daga ciki da wajen kasar sun halarta. Wakilinmu Ma’awiyya Abubakar Sadiq ya ziyarci bikin na Argungun | DW Hausa
320.2K views
Mar 17, 2020
Facebook
DW Hausa
1:01
Cinikayyar Auduga a Arewacin Nigeria Cikin shekarar 1960, Shekaru sittin da uku 63 kenan Malam kaga kowa na harkokinsa cikin farin ciki da Annashuwa, Kuyi follow ɗin shafin Hausa Channel tiktok domin samun ingantantun bidiyon tarihin magabatanmu👇👇👇👇 http://tiktok.com/@hausachannel1 | Hausa Channel
36.8K views
Jul 30, 2023
Facebook
Hausa Channel
0:17
Abin farin ciki da jin dadi, yau na koma tushiya ta, inda rayuwata ta faro. Wato makarantar firamare da na yi Jada central. -AA | Atiku Abubakar Hausa
445.4K views
Nov 22, 2023
Facebook
Atiku Abubakar Hausa
3:28
Ko za ku iya tuna masallacin da mace ke limanci a Jamus? Bude msallacin da wata 'yar kasar Turkiyya ta yi a shekarar 2017, ya haddasa cece-ku ce a ciki da wajen kasar musamman a aksashen musulmai. | DW Hausa
296.1K views
Dec 15, 2021
Facebook
DW Hausa
1:32
Wasu manyan ɗaliban Sheikh Dahiru Bauchi Imam Junaid Abubakar da Malam Abdulfathi sun ambata wasu halayen marigayin da suka fi tunawa da su, ciki har rashin karɓar kuɗin haya daga gidajensa fiye da 200 da mutane ke zaune a ciki. 🎥 - Zahraddeen Lawan | BBC Hausa
286.9K views
5 months ago
Facebook
BBC Hausa
1:35
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jaddada cewa ba gudu ba ja da baya a umarnin janye ‘yan sandan da aka tura aiki da manyan mutane ciki har da ministocin ƙasar. Shugabanin ƙasar sun sha bayar da umarnin amma suka kasa aiwatarwa. 🎥 - Fatima Othman | BBC Hausa
194.8K views
5 months ago
Facebook
BBC Hausa
2:32
Yau ce Ranar Tagwaye Ƴan Manne ta Duniya! Iyayen Hassana da Hussaina da aka haifa manne da juna kafin daga bisani gwamnatin Saudiyya ta ɗauki nauyin tiyatar raba su a ƙasar, sun bayyana yadda suka riƙa kula da yaran a baya da kuma halin da suke ciki bayan tiyatar. | BBC Hausa
206.5K views
5 months ago
Facebook
BBC Hausa
0:40
Dubban magoya bayan Messi a Indiya sun nuna fushinsu ta hanyar tarwatsa wurin taronsa, bayan da suka kasa samun damar ganin ɗan wasan bayan biyan kuɗi. Ɗan wasan ya isa wurin taron amma ƴan kallo sun ce ba su gan shi ba saboda yawan mutanen da suka kewaye shi ciki har da ƴan siyasa da sanannun mutane. | BBC Hausa
39.8K views
5 months ago
Facebook
BBC Hausa
2:44
Matar Sheikh Ibrahim Makari, Malama Habiba Alfadarai, ta yi bayani kan hukuncin addini game da rama azumi ko ciyarwa ga macen da take da ciki ko take shayarwa. | BBC Hausa
288.5K views
Apr 2, 2023
Facebook
BBC Hausa
6:23
Ba ma zuwa maula a wurin gwamnati kuma ƴan siyasa sun raina malamai - Sheikh Ibrahim Mansur RFI Hausa ta tattauna da Shehin malamin a yayin taron buɗe Masallacin Juma'ar da ya gina a Kaduna, wanda ya samu halartar manyan sarakuna da malamai a ciki da wajen Najeriya | RFI Hausa
426.7K views
4 months ago
Facebook
RFI Hausa
2:00
Kun san cewa har yanzu gidan bature, Lord Lugard na nan a jihar Kogi? Mun ziyarci gidan nasa domin sanin yanayin da gidan ke ciki da kuma kawo muku bayanai game da muhimmancinsa a tarihin Najeriya. | BBC Hausa
1M views
Nov 19, 2023
Facebook
BBC Hausa
4:15
Wata dattijuwa da ta kwashe fiye da shekaru 45 tana sayar da kofato a birnin Katsina da ke Nijeriya, ta ce wannan sana'a ta rufa mata asiri matuka gaya. Malama Indo Aisha, matar Sani, ta shaida wa TRT Afrika Hausa cewa kofato yana da matukar farin jini tsakanin mutane kuma ana sayensa daga ciki da wajen jihar. | TRT Afrika Hausa
394.7K views
Oct 20, 2024
Facebook
TRT Afrika Hausa
3:32
Rawar da Nijeriya ta taka wajen hana kifar da gwamnatin Jamhuriyar Benin ta salon juyin mulki ya jawo martani daban-daban a ciki da wajen ƙasar. Mun yi nazarin yadda abubuwa suka kasance a ƙarshen makon, a cikin wannan bidiyon. | TRT Afrika Hausa
190.3K views
5 months ago
Facebook
TRT Afrika Hausa
3:09
Kalaman da wani ɗan majalisar wakilan Amurka Scott Perry ya yi kan cewa ƙasar ta yi amfani da hukumar USAID wadda take bayar da tallafi ga ƙasashen duniya wajen ɗaukar nauyin kungiyar Boko Haram suna ci gaba da jawo zazzafan martani da muhawa a ciki da wajen Nijeriya. | TRT Afrika Hausa
69.7K views
Feb 17, 2025
Facebook
TRT Afrika Hausa
0:53
Akwai bukatar a bude mashigin Hormuz saboda halin da tattalin arziki ke ciki… • RFI Hausa
1.1K views
2 weeks ago
YouTube
RFI Hausa
12:00
A BABBAN GIDA Part 71 — Sirrin Da Aka ɓoye Tsawon Shekaru | Hausa Novel
421 views
4 weeks ago
YouTube
Mutta jalingo
10:56
A BABBAN GIDA Part 38 — Sirrin Da Aka ɓoye Tsawon Shekaru 😭
663 views
1 month ago
YouTube
Mutta jalingo
See more
More like this
Feedback